Yanzu Sai Ka Mutu
Za’a Nuna Ana Son Ka
Yanzu Sai Ka Mutu
Za’a Nuna An Sanka
Tun Kana Raye Wasu Zasu Dana Hoton Ka
Tun Kana Raye Ya Kamata Su Nuna Suna Son Ka
Ku Nuna Min Soyayya Sanda Nake Raye
Ku Nuna Min Soyayya Sanda Nake Raye
Mai taimako ka Taimake Ni
Sanda Nake Raye
In Zaka Taimake Ni
Yi Sanda Nake Raye
Ba Sai Na Mutu Ba
Ka Fara Posting Dina
Ba Sai Na Mutu Ba
Ka Fara Zubda Hawaye
Ba Sai Na Mutu Ba
Ka Fara Posting Dina
Ba Sai Na Mutu Ba
Ka Fara Zubda Hawaye
Sai Ka Mutu A Fara Kewan Ka
Sai Ka Mutu A Fara Neman Ka
Sai Ka Mutu A Fara Kuka
Wasu Su Yabeka Wasu Kuma Su Zage Ka
Sanda Kake Raye Ba Mai Share kukan Ka
Sanda kake Raye Ba Mai Duba Halin Ka
Ko Ka Nemi Taimako Ba Wani Wanda Zai Baka
A Boye Alkhairi A Dinga Bayyana Aibunka
Yane Ne Duniya Abar Tsoro Ce
Yane Ne Mutuwa Rigar Kowa Ce
Ku Nuna Min Soyayya Sanda Nake Raye
Ku Nuna Min Soyayya Sanda Nake Raye
Mai taimako ka Taimake Ni
Sanda Nake Raye
In Zaka Taimake Ni
Yi Sanda Nake Raye
Ba Sai Na Mutu Ba
Ka Fara Posting Dina
Ba Sai Na Mutu Ba
Ka Fara Zubda Hawaye
Ku mini Addua in Na Tafi Yafi Ku Poster Ni
Ku Mini Addua In Na Mutu Yafi Ku Poster Ni
[00:00.000]Yanzu Sai Ka Mutu
[00:20.610]Za’a Nuna Ana Son Ka
[00:23.460]Yanzu Sai Ka Mutu
[00:25.500]Za’a Nuna An Sanka
[00:27.660]Tun Kana Raye Wasu Zasu Dana Hoton Ka
[00:32.580]Tun Kana Raye Ya Kamata Su Nuna Suna Son Ka
[00:37.620]Ku Nuna Min Soyayya Sanda Nake Raye
[00:42.420]Ku Nuna Min Soyayya Sanda Nake Raye
[00:47.070]Mai taimako ka Taimake Ni
[00:49.200]Sanda Nake Raye
[00:52.200]In Zaka Taimake Ni
[00:54.000]Yi Sanda Nake Raye
[00:56.400]Ba Sai Na Mutu Ba
[00:59.580]Ka Fara Posting Dina
[01:01.290]Ba Sai Na Mutu Ba
[01:04.380]Ka Fara Zubda Hawaye
[01:06.090]Ba Sai Na Mutu Ba
[01:09.180]Ka Fara Posting Dina
[01:10.920]Ba Sai Na Mutu Ba
[01:12.420]Ka Fara Zubda Hawaye
[01:15.420]Sai Ka Mutu A Fara Kewan Ka
[01:18.120]Sai Ka Mutu A Fara Neman Ka
[01:20.220]Sai Ka Mutu A Fara Kuka
[01:22.470]Wasu Su Yabeka Wasu Kuma Su Zage Ka
[01:25.890]Sanda Kake Raye Ba Mai Share kukan Ka
[01:30.720]Sanda kake Raye Ba Mai Duba Halin Ka
[01:35.370]Ko Ka Nemi Taimako Ba Wani Wanda Zai Baka
[01:40.380]A Boye Alkhairi A Dinga Bayyana Aibunka
[01:46.170]Yane Ne Duniya Abar Tsoro Ce
[01:49.590]Yane Ne Mutuwa Rigar Kowa Ce
[01:54.480]Ku Nuna Min Soyayya Sanda Nake Raye
[01:59.250]Ku Nuna Min Soyayya Sanda Nake Raye
[02:03.900]Mai taimako ka Taimake Ni
[02:06.000]Sanda Nake Raye
[02:09.030]In Zaka Taimake Ni
[02:10.830]Yi Sanda Nake Raye
[02:13.230]Ba Sai Na Mutu Ba
[02:14.820]Ka Fara Posting Dina
[02:18.090]Ba Sai Na Mutu Ba
[02:21.150]Ka Fara Zubda Hawaye
[02:33.360]Ku mini Addua in Na Tafi Yafi Ku Poster Ni
[02:37.950]Ku Mini Addua In Na Mutu Yafi Ku Poster Ni